Jump to content

Geoffrey Bond

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Farfesa Geoffrey Bond, (an haifeshi ranar 27 ga watan Mayu, 1912), a yankin Brighton dake a kasar Ingila, kuma shi ma'aikacin Fannin Kasa ne.

Yana da mata, da yaro ɗaya, da yarinya daya.

Karatu da Aiki

[gyara sashe | gyara masomin]

Seascale Preparatory School, England a shekara ta,1922 zuwa 1926, St Bees School a shekara ta, 1926 zuwa 1930, Imperial College of Science, University of London, England a shekara ta, 1937 zuwa 1940, Malami a University College, Hull, England.[1]

  1. Africa who's who (2nd ed ed.). London: Africa Books Ltd. 1991. ISBN 0-903274-17-5. OCLC 24954393. {{cite book}}: p.p,324.381|edition= has extra text (help)