George Scott (broadcaster)
Appearance
George Edwin Scott (An haifeshi 22 ga watan Yuni 1925 - 2 Nuwamba 1988), marubuci ɗan Biritaniya ne, mai sharhi a talabijin, mai watsa labarai, ɗan jarida kuma ɗan siyasan Jam'iyyar Liberal. Ya kasance editan The Listener na tsawon shekaru biyar.[1]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.