Ghali Wassif

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

BOUTROS Ghali,Wassif, (an haife shi a ranar 13 ga watan Oktoba, 1924) a Cairo, kasar Egypt, Ya kasan ce Mai Zane ne dake a Egypt.

iyali[gyara sashe | gyara masomin]

Yana da mata da yaya biyu.

karatu da aiki[gyara sashe | gyara masomin]

Yayi ilimi a fannin Engineering a Jamian Fuad a shekara ta 1941 zuwa 1946, dan kungiyar Central Planning Board, ministry of Social Affairs, Cairo, Chairman dakuma Director, gyptian Mining and Prospecting Company, director, Africa Insurance Company, Cairo, ya kasan ce babba a wajan[1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Africa who's who (2nd ed ed.). London: Africa Books Ltd. 1991. ISBN 0-903274-17-5. OCLC 24954393. Empty citation (help): p.p,324.381|edition= has extra text (help)