Ghauri
Appearance
Ghauri | |
---|---|
Wikimedia disambiguation page (en) |
Ghauri, Ghori, Ghouri, ko Ghuri na iya komawa zuwa:Mutane musamman Yan kasar India.
Mutane masu suna
[gyara sashe | gyara masomin]Ghauri
[gyara sashe | gyara masomin]- Babar Khan Ghauri, ɗan siyasa daga Karachi, Sindh, Pakistan
- lawar Khan Glardi, gwamjiharrdin Malwa na tsakiyar Indiya a lokacin da gwamnatin Delhi Sultanate ta koma baya
- Mohammed Sultan Khan Ghauri, ƙwararren masanin halittu na Homoptera
- Nadeem Ghauri (an haife shi a shekara ta alif1962), ɗan wasan cricket na Pakistan
- Yasmeen Ghauri (an Haife shi a shekara ta 1971), Supermodel na Pakistan-Kanada
Ghori
[gyara sashe | gyara masomin]- Ashraf Ghori (an haife shi a shekara ta 1973), mai zanen littafin barkwanci na Indiya na Dubai, mai shirya fina-finai kuma ɗan kasuwa.
- Ghiyat al-Din Muhammad (1140-1203), Ghurid sarki
- Muhammad na Ghor (1162-1206), fitaccen mai mulki na daular Ghurid.
Ghouri
[gyara sashe | gyara masomin]- Aziz al-Hasan Ghouri (1884-1944), mawakin Indiya
- Zulfiqar Ghouri, ɗan siyasan Pakistan
Guri
[gyara sashe | gyara masomin]- Jamshid Qarin Ghuri, gwamnan soja birnin Sari a Iran karkashin Timur
- Al-Ashraf Qansuh al-Ghuri (1441/1446-1516), Mamluk sarkin Misra
- Emil Ghuri (1907-1984), ɗan siyasan Falasdinu
Sauran amfani
[gyara sashe | gyara masomin]- Ghauri (makami mai linzami), makami mai linzami mai matsakaicin zango na Pakistan
- Ghori pathans, kabilar Pashtun
- Ghori, Azad Kashmir ko Kahori, ƙaramin gari a Pakistan
- Ghoris, mazauna lardin Ghor, Afghanistan
Duba kuma
[gyara sashe | gyara masomin]- Daular Ghurid, tsoffin masu mulki a sassan Afghanistan, Pakistan da Indiya
- Ghoria disambiguation
- Jerin gwamnonin Ghor, Afghanistan
- Jami'ar Ghor