Jump to content

Gillian R. Knapp

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Gillian Knapp farfesa ne a fannin ilimin taurari a Jami'ar Princeton.Ita ma'aikaciyar koyarwa ce a Kwalejin Whitman. Ta shiga cikin Sloan Digital Sky Survey[1] kuma ta kasance memba mai aiki na Ƙungiyar Astronomical ta Duniya.

  1. Empty citation (help)