Gina-gine

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Gina-gine wannan kalmar na nufin gasa wurin gina gidaje masu tsawo, wannan yana yawaita a ƙasashen turai inda suke gina-gine na alfarma.[1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Paul, Newman; Roxana Ma, Newman (1977). Modern Hausa-English dictionary. University Press Plc Ibadan. ISBN 0195753038.