Girgam

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Girgam
Asali
Mawallafi unknown value
Ƙasar asali Daular Kanem-Bornu
Lokacin ganowa Maris 1851, 1851 (1851-1851-1851)
Characteristics
Genre (en) Fassara chronicle (en) Fassara
Harshe Larabci
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Girgam shine tarihin kanem a garin borno ana anfani da Girgam ne a matsayin rubutaccen tarihin tarihi a wasu masaurautoci dake borno gani da daura,fija da mandara wanda ake wanda ake hayya nawa a matsayin layin tarihi ko jerin kakanni ko kuma kwanan wata.

Ya kawo sunayen sarakunan kenan borno guda Within da tara 69 da wasu da wasu qaran bayani dangane da tsawan mulkinsu da hawansu da kuma wasu abubuwan da suka faru a zamanin.[1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]