Jump to content

Glosa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Glosa
international auxiliary language (en) Fassara da constructed language (en) Fassara
Bayanai
Farawa 1981
Bisa Interglossa (en) Fassara
Linguistic typology (en) Fassara isolating language (en) Fassara
Mai ganowa ko mai ƙirƙira Ron Clark (en) Fassara da Wendy Ashby (en) Fassara
Described at URL (en) Fassara database.conlang.org…, cals.info…, inthelandofinventedlanguages.com… da langmaker.github.io…

Glosa ƙirƙirarren ƙanamin harshe ne wanda aka tsara don tattaunawa na kasa da kasa. Tana da sifofi da dama:

  • Furucin ta na yau da kullum ne, sannan kuma rubuta ta na kai tsaye ne
  • Tsarin ta tana da sauƙi sannan kuma ya danganta da ma'ana
  • Harshe ne da ke kan bincike babu canjin sauti da kuma jinsi. Wasu ɗaiɗaikun kalmomi ke danganta alaƙa.
  • Bugu da ƙari, Glosa ta kasance tsaka-tsaki kuma ta kasa da kasa da gaskiya a dalilin amfani da tushen Latin da Girka, wanda ake amfani da su a wajen kimiyyar ƙamus na duniya.