Godknows Igali

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Godknows Igali
Rayuwa
Haihuwa 4 ga Afirilu, 1960 (64 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a Mai wanzar da zaman lafiya

Godknows Igali (an haife shi 4 ga watan afirilu 1960) a southern Ijaw jihar Bayelsa a tarayyar Nigeria. Ya kasance maikacin gwamnati, marubuci kuma jami'in diflomaciya. A shekarar 2007 shugban kasa Umaru Musa Yar'adu ya tura shi kasar Sweden, Denmark, Norway da kuma Finland a matsayin jakada. Sannan a 4 ga watan Mayu 2010 ya samu matsayin sakatare na dindindin a ma'ikatan ruwa ta gwamnatin tarayya [1]

Farkon rayuwa[gyara sashe | gyara masomin]

An haifeshi a karamar hukumar southern Ijaw dake jihar Bayelsa a 4 ga watan aprelu 1960. Ya samu kwalin Ph.D din shi a bangaren siyasa da ilimin kasashen ketare a jami'ar Venezuela[2]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]