Gopalganj

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Gopalganj
Wikimedia disambiguation page (en) Fassara

Birni ne da yake a karkashin jahar (Bihar) dake a gabashin kasar indiya, wadda itace jiha ta uku wajen yawan mutante a kasar ta indiya, Wanda kuma akalla a hasashen shekarar 2011 tanada jumullar mutane 2,562,0212 .