Gumaka
Appearance
|
| |
| Bayanai | |
| Ƙaramin ɓangare na |
religious object (en) |
| Amfani |
cult (en) |
| Suna saboda |
Buddharupa (en) |
Gumaka Duk wani sassake da aka yi shi da tabo ko laka, ko katako, kodai wani daskararran abu, a sigar halittan dan adam ko dabba, gumaka ana bauta musu ne a wasu daga cikin sassan ƙasashe na duniya.
Bauta
[gyara sashe | gyara masomin]Yawanci ƙasashe a duniya suna bauta ma gumaka, kamar irin su kasar Indiya, Tailan, Japan da kuma kasar Sin.
Jinsin Gumaka
[gyara sashe | gyara masomin]Asalin gumaka wasu mutane ne da suka rayu a baya, wanda mutane suka amince da nagartan su da kuma kyawun dabi'un su, bayan mutuwan su shine ake sassaka gunkin su, domin tinawa da su.
Suna
[gyara sashe | gyara masomin]- Rama
- Sita
- Lata
- Uzza
- Manata
- Wuddan
- Suwa'an
- Yagusa
- Budda
- Nasra
- Hubal
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]- Gunkin Manaf da aka samu a Hauran
- Gunkinan da aka samu a Milta
- Gunki Theyyam
- Hotunan Gumaka tare da Krishna daga tsakiya
Sassake
[gyara sashe | gyara masomin]Akwai gumakan da ba'a bauta musu, anyi sune dan kwalliya da tunatarwa, malan bahaushe yana kiran iran wannan gumakan da Sassake, saboda ba'a bauta musu.
- sassaken O'connel domin tinawa da shi
- Sassaken John McCormack a lambun Iveagh
- Sassaken Gunki a cikin birnin Dublin
- Wasu sassaken Gumaka a birnin Dublin