Jump to content

Gundumar Maswar

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Gundumar Maswar

Wuri
Map
 15°45′N 43°45′E / 15.75°N 43.75°E / 15.75; 43.75
Ƴantacciyar ƙasaYemen
Governorate of Yemen (en) Fassara'Amran Governorate

Babban birni Bayt 'Idhaqah (en) Fassara
Yawan mutane
Faɗi 38,432 (2004)
• Yawan mutane 2.93 mazaunan/km²
Home (en) Fassara 4,694 (2004)
Labarin ƙasa
Yawan fili 13,130 km²
Altitude (en) Fassara 2,696 m
Sun raba iyaka da
Mutanen maswar a 1902
Tarihin mutanen
Gundumar Maswar

Gundumar Maswar ( Larabci: مديرية مسور‎ ) gunduma ce ta lardin Amran, Yemen. Tun daga 2003, gundumar na da yawan mazauna kimanin dubu 38,432.[1] A farkon ƙarni na 20, mai binciken Jamus kuma mai ɗaukar hoto Hermann Burchardt ya ziyarci ƙauyen.[ana buƙatar hujja]

  1. "Districts of Yemen". Statoids. Retrieved October 17, 2010.