Gwargwami

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

GWARGWAMI[gyara sashe | gyara masomin]

Gwargwami shine soyayyen 'ya'yan bishiyar kuka,

ana ciransa ne daga cikin bambule, sai a cire garin dake cikinsa.

Yanda siffar gwargwami yake[gyara sashe | gyara masomin]

  • Ya na nan baki
  • Yanada tauri kadan
  • Kanana ne kamar aya