Jump to content

Haƙƙin Amsawa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Haƙƙin Amsawa
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na Haƙƙoƙi
yanci na mayarwa

Haƙƙin amsawa,da turanci Right of Reply ko gyara yana nufin yancin kare kai daga sukar jama'a a bainar jama'a ko idon duniya (Public). A wasu ƙasashe, kamar Brazil, haƙƙin doka ne koda a tsarin mulki wannan haƙi ne. A wasu ƙasashe kuma ba'a ɗauka wannan a matsayin wani haƙƙi ba, sai dai amma haƙƙi ne da wasu kafofin watsa labaru da masu wallafe-wallafe suka zaɓa don ba wa mutanen da aka yi musu mummunar suka su maida raddi, a tsarin wasu editoci.[1][2]

A matsayin haƙƙin tsarin mulki

[gyara sashe | gyara masomin]

Kundin Tsarin Mulkin Brazil ya ba da tabbacin ƴancin ba da amsa (direito de resposta).

  1. "Draft Recommendation of the Committee of Ministers to Member States on the Right of Reply in the New Media Environment". Retrieved 7 March 2022.
  2. "MediaWise submission to DCMS consultation". Archived from the original on 2006-01-16. Retrieved 7 March 2022.