Haɓo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Haɓo
scholarly article (en) Fassara
Bayanai
Laƙabi Nosebleed
Muhimmin darasi Habo
Ranar wallafa 1 ga Janairu, 2009
An wallafa a Studies in ancient medicine (en) Fassara
Kundi 38
Shafi (shafuka) 127-224
wannan hancin wani bature ne yake tsiyar da jini saboda haɓo
wannan wani mutum ne ya toshe hancinsa saboda haɓo
dayigiram ɗin haɓo

Haɓo ana kiranshi da turanci (nosebleed/epistaxis), menene haɓo? Haɓo wani jini ne dake kwararowa daga cikin hancin mutum, ba tare da jin wani ciyyo ko rauni ba. Amma kuma wasu masana harkar kiwon lafiya, suna ganin haɓo alamace ta wata cuta musamman ma cutar hawan jini. A wani lokacin kuma masanan suna zargin shan magani ba bisa ƙa'ida ba, shima yana kawo wannan zubar jinin (Haɓo).[1][2] Amma dai ita haɓo ba cuta bace! Maza nayi Mata nayi manya da yara.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Bala, Yusuf (14 October 2015). "Me ke Jawo Haɓon jini dake fita ta Hanci". DW.hausa.com. Retrieved 31 May 2021.
  2. Blench, Roger. 2013. Mwaghavul disease names. Cambridge: Kay Williamson Educational Foundation.