Jump to content

Habibah Abdul Rahim

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Habibah binti Abdul Rahim (an haife ta a shekara ta 1961) malama ce 'yar Malaysia kuma tsohuwar Darakta-Janar na Ilimi daga Janairu 2020 zuwa Maris 2021 (amma ta yi ritaya ta tilas yayin da ta cika shekara 60 a watan Afrilun wannan shekarar)[1].

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]