Hachana Sondes
Appearance
| Rayuwa | |||||||||||||||||||
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
| Haihuwa | 7 Satumba 1996 (29 shekaru) | ||||||||||||||||||
| ƙasa | Tunisiya | ||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||
| Sana'a |
handball player (en) | ||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||
Sondes Hachana (an haife ta a ranar 7 ga watan Satumbar shekara ta 1996) 'yar wasan kwallon hannu ce ta Tunisia a kungiyar ASF Teboulba da tawagar kasar Tunisia.[1]