Jump to content

Hadisi na ashirin(Arba'una hadisi)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Hadisi na ashirin an karbo daga Baban Mas'udu ukbata Dan Amru Al-ansariyyu Al-ansariyyu (ra) yace Manzon Allah (s.a.w) yace Yana daga cikin abinda mutane suka riska na daga zantuttukan Annabawan farko cewa idan baka da kunya, ka aikata abinda kaso.[1]

Sharshi[gyara sashe | gyara masomin]

Wannnan Hadisi Yana bayani ne Akan ayyukan da mutane suke aikatawa yau da kullum, ma ana duk Wanda ai aikata wani aiki to ya saka kunya aciki.[2]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]