Jump to content

Hague Conventions of 1899 and 1907

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Hague Conventions of 1899 and 1907

Yarjejeniyar Hague[1] ta 1899 da 1907 jerin yarjejeniyoyin duniya ne da sanarwar da aka tattauna a taron zaman lafiya na kasa da kasa guda biyu a Hague a Netherlands. Tare da Yarjejeniyar Geneva, Yarjejeniyar Hague na daga cikin bayanan farko na dokokin yaki da laifuffukan yaki a cikin tsarin dokokin kasa da kasa. An shirya taro na uku a shekara ta 1914 kuma daga baya aka sake shirya shi a shekara ta 1915, amma ba a yi taron ba saboda yakin duniya na daya.[2]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


  1. https://web.archive.org/web/20131209005345/http://www.minbuza.nl/en/key-topics/treaties/search-the-treaty-database/1899/7/002423.html
  2. http://avalon.law.yale.edu/subject_menus/lawwar.asp