Hakin yan kasa
Hakin yan kasa wani tsari ne wanda aka kafa shi akan hanya dai dai. Tsari ne wanda yake bawa yan kasa dama da kuma hakokin su wanda ya kamata abasu, an samun damar Isar da halin a kasar amurika a shekarar 2007.[1] Haki ne Wanda ya tataro duk wani nauyin yanci da ya kamata abawa yan kasa Wanda ya hada da basu Samar mallaka, Samar yin ilimi Samar samun ingantaciyar lafiya ,da kuma damar yin yare,da kuma damar iya furta ra ayi da saurarnsu[2],Bugu kari yancin yan bawa kowane Dan NASA damar mallaka, Jami a domin yin ilimi, da kuma fadada al'adunsu domon samun walwala da kuma samun cikaken yanci,[3]Aa kuma yayi hani da cin Zarafin bakin haure,Wanda hakan ya kan basu damar yin al'amuransu cikin natsuwa da kuma habbaka tatalin kasa ta hanyoyi da dama[4].
Wannan kira,an kadamar dashi ga saurannkasashe domin bawa yam kasa damar yin al'amuransu nabyau da kullum domin kawo Sauye sauye da zasu cikagan kasa,ta hangar siyasa, da kuma bawa kowa dama batare da duba yare ko kabila ba[5] Tun shekarar 2007, kasar Canada,Australia,new Zealand da kasar amurika suka dawo da maganrsu ta hangar nuna goyon baya akan yanjen hukuncin bawa yan kasa dama a wata febraru shekarar 2020, fanin da ke kula da tatalin arziki na kasar amurika sun nana yanda bawa yan kasa dam zai kaso cigaba ta fani daban daban domin hakan zai sasu su samu yanci sosai domin habaka tatalin kasa,
Tarihin Sa
[gyara sashe | gyara masomin]Yanke hukunci akan yancin ya samknasali a shekarar 1923,da kuma 1925 tare da aikin houdensanee chief Dkahei,da kuma malamin addini Wanda yayi yunkurin kaso shi a kasar Canada,da new zerland, == Manazarta ==rashin nasara da aka samu akan kawo wannan tsari ,don bawa yan kasa yancin su,lamari akan mutane yan kasa ya girmama a duniya ashekarar 1982,tare da had in guwar gunkiyar ECOSOC ,Wanda kuditinsu shine samarvda yancin da zai bawa duk wani Dan kasa yancin mortar dukanin wani yanci cikin sauki a gaba data duniya[6] Yanke hukunci akan tsati yabi hanyoyibda dama daga shekarar 1994,bayan kadamar dashi daga kunguyar Vienna declaration, da kuma programming of action 1993 zuwa 2006, lokacin da tsari yazo ya samu karbuawa daga kasar amurika ta hangar kungiyar Kate halin Dan Adam[7]
Manufofinsa na yanzu
[gyara sashe | gyara masomin]Kadamarwa
[gyara sashe | gyara masomin]Kasar Canada ta kadamar da tsari tsare akan samarda gami da aiwatar da bawa yan kasa hakinsu[8]
Rabuwar kai dangane da kadamar da dokar
[gyara sashe | gyara masomin]Da yawa daga cikin wash kabilu an dauke su a matsayin kabila ba ayan kasa ba a wash kasheshen,Wanda rashin yawan su yasa ba a basu cikaken iko Lamar ko wane Dan kasa hakan yan matukar kawo masu cikas da kuma hana su walwala, ta hangar gudanar da wasu ra ayoyi Lamar siyasa d dai sauransu,Anna wasu kasashe sun kushe hakan Lamar kasar sin[9]
Dalilin samuwarsa
[gyara sashe | gyara masomin]Dangane da abun da ya faru abaya game da taxa hankali da kuma tarzoma da mutanen kasanr amurika suka tayar ta Hagar da bats da CE ba akan Neman yancin yanda yan kasa ya kamata su rayu[10] acikin shafi na 40/ya tabatar da cewa yan NASA Nada yamcin Samar da zaman lumani cikin sasanci tunda basu da cewa game da doka
Wanan kira anti shi me da sunan sasanci, ba da sunan doka ba Ankara da cewa yan kasa basu da hurumin saka doka ko kuma yin kancale akan hurumin tsare-tsare na gudanr da mulki[11] Dalilin damar da Samar yin sulhin bawai anti bane saboda kawo Sabin yanckn ba ,sai sai anti hakan ne damin yan NASA su tanatar da cewa an gyara Duke wasu matsalolon Dan Kane da haikin su ,Lamar su Hakim yin al'adin su da sauran hidindimun su.[12]
Abunda Ya kunsa
[gyara sashe | gyara masomin]Wanan kira an kirkire shi ne a kasar amuruka tare da dokoki 23 Dan game da sulhun Wanda da ga yawan mukalu sunan magana ne akan samarbda zaman lafiya da kuma infanta yanxin kowa ne Dan kasa[13] sunzo ne kamar haka
• yancin na wayar da kai ga yan kasa baki daya ° Banbancin tsakanin Dan kasa da sauran mutane yazo ne ° Dukanin yan kasa sunan da damar basu Hakim yin al'adunsu cikin sauki. •Hakin yan kasa domin gabar da al'adunsu ta kafar yada labari da kuma yin duk wani Abu cikin sauki(mukala ta 17-21 da kuma 35-37) •Yancin samun lafiya( mukala ta 23-24) • Damar da kariya ga gajiyayu (mukala ta 22) • Yancin malakar kayan( Wanda suka had a da fili gidaje da sauran su)( mukala ta 26-32)
• Bin sahun Wanda takardun zasu kasance(mukala ta 38-46)
Samun dai daiti da kuma sadaukarwa
[gyara sashe | gyara masomin]UN General Assembly Resolution 61/295 Date 13 September 2007 Code A/61/295 (Document) Subject Indigenous rights Voting summary 143 voted for 4 voted against 11 abstained 34 absent Result Adopted Wanan tsari ya samu ne a shekara 25/da suka wuce Wanda an kadamar da shi a shekarar 1982,kungiyoyon kula da Hakim Dan kasa sun gabatar da shi cewa hakan anayi ne domin Samar da walwala ga dukamin yan kasa,sun tayin kokarin haka a shekarar 1882, sanan suka Dan dakatar a shekarar 1993, Hakan sukai ta gwagwarmaya wajen hada mutane domin comma gaci[14]
Goyon Baya da kuma sadaukarwa
[gyara sashe | gyara masomin]An kadamar da hakan a wani taro India kasashe guda Hutu ,Australia, Switzerland, amurika da kuma Canada sukai da yunkuri wajen karbar tsarin ,sai dai daga Bays sun kadamar da shi a matsayin Wanda ba halstace ba wasu jagaban na kasar amurika sun Nina sha awarded su na karbarshi.secretary general.ban ki moon ya bayanashi akan tsohon batu Wanda take cike da tarihi Lamar yanda sauran kungiyoyi sukai ta Neman sa.[15]
Sukarsa
[gyara sashe | gyara masomin]Bayan Samar da wanan da ayi gaba daga tsari na 62 ya kawo da ayinsu kasashe da dama. Wanda suka bayana Samar da da ayinsu kai, damar mallalakar fili da kuma sauran yanci,Bugu da kari ga Wanda sukayi niyar sukar hukuncin da aka yanke,da yawan masu fadi aji saga yankin afirika ,wace kasar nimbiaya ta wakilce su sunyi zama Inda suka tatatuna sosai akan yards da hukunci,kuma suka Nina goyon bayansu akan kaddamar da shi aduk fadin duniya baki data[16]
Yan adawa da hukumcin
[gyara sashe | gyara masomin]Kasashe hudu da suka Nina rashin goyan bayansu akan hukun cin sjn canza ra ayinsu kafin a gurfanar a majalisu,India su duka hudi suka zanja ra ayi suka dawo akan hanyar nuna goyon bays[17]
Canada
[gyara sashe | gyara masomin]new Zealand
[gyara sashe | gyara masomin]Amirika
[gyara sashe | gyara masomin]Australia
[gyara sashe | gyara masomin]Masu Goyon Bays
[gyara sashe | gyara masomin]United kingdom
[gyara sashe | gyara masomin]Finland
[gyara sashe | gyara masomin]Wainda suka cire Kansu
[gyara sashe | gyara masomin]UKRAIN RUSSIAN
Duba Kuma
[gyara sashe | gyara masomin]•Alta Outcome Document
•Declaration on the Granting of
•Independence to Colonial Countries and Peoples
•Free, prior and informed consent
•Indigenous intellectual property
•Indigenous and Tribal Peoples Convention, 1989
•International Year of Indigenous Languages
•Right to development
•Settler Colonialism in Canada
•United Nations Declaration on the Rights of Peasants
•United Nations General Assembly Resolution 1654
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "United Nations Declaration on the Rights of Indigenous Peoples". United Nations Permanent Forum on Indigenous Issues. Archived from the original on November 1, 2015. Retrieved December 11, 2015.
- ↑ United Nations Declaration on the Rights of Indigenous Peoples: United Nations Resolution adopted by the General Assembly on 13 September 2007" (PDF). United Nations. 2007. pp. 22–23
- ↑ United Nations adopts Declaration on Rights of Indigenous Peoples Archived March 13, 2017, at the Wayback Machine United Nations News Centre, 13 September 2007.
- ↑ Reyhner, J.; Singh, N. (2010). "Cultural genocide in Australia, Canada, New Zealand, and the United States". Indigenous Policy Journal. S2CID 141340015.
- ↑ Reyhner, J.; Singh, N. (2010). "Cultural genocide in Australia, Canada, New Zealand, and the United States". Indigenous Policy Journal. S2CID 141340015.
- ↑ "United Nations Declaration on the Rights of Indigenous Peoples". United Nations Permanent Forum on Indigenous Issues. Archived from the original on November 1, 2015. Retrieved December 11, 2015.
- ↑ "The Draft United Nations Declaration on the Rights of Indigenous Peoples: a vital turning point in international human rights protection". Amnesty International. July 31, 2006. Retrieved January 17, 2024.
- ↑ Canada: Implementation of UNDRIP is now the law". June 29, 2021
- ↑ "Denied Recognition: Vietnam's refusal to recognize the indigenous and religious rights of the Khmer Krom"
- ↑ Barnabas, Sylvanus Gbendazhi (December 7, 2017). "The Legal Status of the United Nations Declaration on the Rights of Indigenous Peoples (2007) in Contemporary International Human Rights Law". International Human Rights Law Review. 6 (2): 253. doi:10.1163/22131035-00602006. ISSN 2213-1027.
- ↑ Barnabas, Sylvanus Gbendazhi (December 7, 2017). "The Legal Status of the United Nations Declaration on the Rights of Indigenous Peoples (2007) in Contemporary International Human Rights Law". International Human Rights Law Review. 6 (2): 253. doi:10.1163/22131035-00602006. ISSN 2213-1027.
- ↑ Ministry of Aboriginal Relations and Reconciliation. "FAQ: B.C. Declaration on the Rights of Indigenous Peoples Act - Province of British Columbia". www2.gov.bc.ca. Archived from the original on November 23, 2021. Retrieved November 15, 2019
- ↑ United Nations Declaration on the Rights of Indigenous Peoples: United Nations Resolution adopted by the General Assembly on 13 September 2007" (PDF). United Nations. 2007. pp. 22–23
- ↑ cuments on disappearances and indigenous peoples Archived September 13, 2017, at the Wayback Machine United Nations News Centre, 29 June 2006
- ↑ Survival International. "After 22 years, UN votes on indigenous peoples declaration". Archived from the original on April
- ↑ Crook, John R. (2007). "United States Joins Australia and New Zealand in Criticizing Proposed Declaration on Indigenous Peoples' Rights". American Journal of International Law. 101 (1): 211–213. doi:10.1017/S0002930000756454. ISSN 0002-9300. S2CID 140521665. Retrieved October 12, 2021.
- ↑ Hall, Tony (2003). The American Empire and the Fourth World : The bowl with one spoon. McGill-Queen's native and northern series, 34. Montreal; Ithaca: McGill-Queen's University Press. ISBN 978-0-7735-300