Jump to content

Halogens

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Halogens
group (en) Fassara da main group (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na chemical element (en) Fassara
Bangare na periodic table (en) Fassara, halogen metabolic process (en) Fassara da p-block (en) Fassara
Gajeren suna X
Mai ganowa ko mai ƙirƙira Jöns Jacob Berzelius (mul) Fassara
Element symbol (en) Fassara X
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Halogens
Rarabe raraben sinadaren halogen
Halogens

Halogens wasu element ne dasuke da atoms guda biyu (diatomic molecules), sune group na bakwae (group seven) acikin periodic table Wanda suka hada da chlorine, bromine,iodine da kuma flourine. Halogens suna da electron bakwai acikin shell dinsu na karshe (outermost shell), hakan na nufin electron daya kadai suke bukata su cike shell dinsu na karshe suyi daidai da sharadin octet rule.Halogens suna haduwa da elements na group one (alkali metals) irinsu Hydrogen (H), Lithium (Li, potassium (K), dakuma sodium (Na). NaCl (shine gishirin da ake girki dashi.