Hamada

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search

Hamada dai na zaman wani babban kalubale dake tun karar kasar hausa a wannan zamanin,ganin Yadda ake ci gaba da sare bishiyoyi batare da kokarin dasa wadansu ba,wannan ya kara kawo mana matsalar ruwa a rafuka,koguna da rijiyoyi da dama damai. Ba anan abun ya tsaya ba hatta amfanin noma wasu da yawa sun tashi daga yankin saboda zaizayar kasa da take kwashe albarkatun kasa,wanda yanzu haka ambaliyar ruwa ma aduk shekara ta kanyi ma garuruwan kasar hausa da yawa barazana saboda cikewar da matattarar ruwaye tayi a yankin,Ina fatan za'a cigaba da wayar ma mutane kai game da wannan..A BIYO NI ZAN CIGABA. Daga Aliyu Baraje.