Jump to content

Hamdy Fathy

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Hamdy Fathy Abdelhalim Abdelfattah (an haife shi 29 Satumba 1994) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Masar wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Al Ahly ta Masar da kuma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Masar.[1]

On 14 October 2019, Fathy made his international debut and scored the only goal in a 1–0 win against Botswana.[2] Hamdy featured in the 2021 AFCON final match against Senegal[3]

Nassoshi[gyara sashe | gyara masomin]

  1. http://www.footballdatabase.eu/football.joueurs.hamdi.fathi.243353.en.html
  2. https://www.kooora.com/?n=860747&o=n3107844
  3. https://www.goal.com/en-gh/lists/afcon-2021-egypt-xi-to-face-senegal-salah-elneny-start-ashour-in-/bltbabcf03e09d636c6#csbd32c2ed1f492e6b