Hammuda ibn Ali
Appearance
26 Mayu 1782 - 15 Satumba 1814 ← Ali II ibn Hussein - Uthman ibn Ali (Na Tunis) → | |||
| Rayuwa | |||
| Haihuwa | Tunis, 9 Disamba 1759 | ||
| ƙasa |
Beylik of Tunis (en) | ||
| Mutuwa |
Le Bardo (en) | ||
| Makwanci |
Tourbet El Bey (en) | ||
| Ƴan uwa | |||
| Mahaifi | Ali II ibn Hussein | ||
| Yara |
view
| ||
| Ahali | Uthman ibn Ali (Na Tunis) | ||
| Yare |
Husainid dynasty (en) | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a | ɗan siyasa | ||
Hammuda bn Ali (9 Disamban shekarar 1759 - 15 Satumban shekarata 1814) ( Larabci: أبو محمد حمودة باش ) shi ne shugaba na biyar a daular Husainid kuma mai mulkin Tunisia daga 26 ga watan Mayu zuwa shekarar 1782 har zuwa rasuwarsa a ranar 15 ga watan Satumban shekarar 1814.[1]
Duba wasu abubuwan
[gyara sashe | gyara masomin]- Moustapha Khodja
- Boma-bamai na Venetian na Beylik na Tunis (1784–88)
- Yusuf Saheb Ettabaa
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]
| Magabata {{{before}}} |
{{{title}}} | Magaji {{{after}}} |