Hamza Talle Maifata

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Hamza Talle Mai fata

Jarumi ne Kuma sannanne Kuma darakta ne , an Fi sanin sa a fim din sa Mai suna kowa dalin(2016), sarkin barayi(2020),mati da LADO (2014).[1]jarumi ne Mai nishadantar da masu kallo.

Takaitaccen Tarihin sa[gyara sashe | gyara masomin]

Hamza Talle Maifata Yana da Dan uwa a masana antar fim ta Hausa Mai suna haruna Talle Maifata, da sauran Yan uwansa, hamza Haifaaffen garin Jos ne jihar filato, Wanda ya Dadeana damawa dashi a masana antar fim ta Hausa Yana da aure mata daya da yaro , mahaifiyar sa ta rasu haka ma mahaifin sa.[2]

  1. https://m.imdb.com/name/nm13851435/bio/
  2. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-07-21. Retrieved 2023-07-21.