Hangun
Appearance
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Hangun wani nau'in ciwo ne da ke da ke da alaƙa da ciwon haƙori, wanda kumatun mutum na kumburi akasari ma zaka ga idan yayi motsi kumatun Har rawa suke yi amma kumatun basa yi wa mutum zafi ko da ka danna kumatun.