Haparapara River

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.


Kogin Haparapara kogi ne dake Bay of Plenty wanda yake aNew Zealand . Yana farawa ne daga Raukumara Range kuma yana gudana zuwa arewa maso yamma inda kogin Waikakariki ya hade shi, sannan yana gudana a Kudancin Pacific Ocean a Omaio Bay, 9 kilometres (6 mi) kudu da Te Kaha .

Duba kuma[gyara sashe | gyara masomin]

  • Jerin koguna na New Zealand

Nassoshi[gyara sashe | gyara masomin]