Jump to content

Harqma

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Harqma
Kayan haɗi feet as food (en) Fassara, chickpea (en) Fassara da Wheatberry (en) Fassara

Harqma miyar sauce ce ko miya da ake shirya ta hanyar amfani da naman rago.[1] Ta zama ruwan dare a yankin Maghreb na Arewacin Afirka. Ana yawan shan Harqma a cikin watan Ramadan, a matsayin abincin buɗa baki (sawm) bayan faɗuwar rana.[2] A wasu lokuta ana amfani da rotters na ɗan rago azaman sinadari. An yi nuni da cewa harqma ta samo asali ne daga tsakiyar zamanai.[2]

  1. Wright, C.A. (2011). The Best Soups in the World. Houghton Mifflin Harcourt. p. 68. ISBN 978-0-544-17779-6.
  2. 2.0 2.1 Wright, C. (2012). The Best Stews in the World. Harvard Common Press. p. 116. ISBN 978-1-55832-747-4.