Jump to content

Harry maguire

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Jacob harry maguire wani Shararran dan kwallo ne wanda aka haifa a shekara 1993, 5 ga watan mayu, ah garin Sheffield,dake ah kasar ingila, dan wasan yashahara ne wajan doka kwallo a tsakiya, dan wasan kuma yana doka kwallan shi ne ah kungiyar kwallan kafa tah manchester united wanda babbar kungiyace ah nahiyar kasashen turai.