Harshen Ahlon

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ahlon
Igo
Asali a Togo
Yanki Sassanou
'Yan asalin magana
7,600 (2012)[1]
Lamban rijistar harshe
ISO 639-3 ahl
Glottolog igoo1238[2]

Ana magana da yaren Ahlon, Igo, a yankin Plateau na Togo. An ɗauke shi ɗaya daga cikin yarukan Ghana-Togo Mountain wato (GTM) na dangin Kwa. Bambance-bambance na sunanta na hukuma sune Achlo, Ahlõ, Ahlo, Ahlon-Bogo, Ahonlan, Anlo .

Bayanan da aka ambata[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Template:Ethnologue18
  2. Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Igo". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.