Jump to content

Harshen Gua

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Gua harshen Guang ne da ake magana da shi a sassa da dama na Ghana ciki har da Gonja, a arewacin Savannah yankin, Nchumurus a Arewa, Oti da Bono Gabas yankunan, mutanen Larteh, Okere, Anum da Boso, mutanen Winneba, Senya. Beraku, Buem, Achode, Nkonya, Krachi, Santrokofi, Adele da Wuripong duk a yankin Oti.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]