Harshen Jimi (Nigeria)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Jimi (wanda aka fi sani da Bi-Gimu) harshe ne na Afro-Asiatic da ake magana da shi a ƙauyen Jimi a cikin Jihar Bauchi, Najeriya . Blench (2006) ya ɗauki nau'in Zumo (Jum) a matsayin yare daban

Bayanan kula[gyara sashe | gyara masomin]

Template:Languages of NigeriaTemplate:West Chadic languages