Jump to content

Harshen Khisa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Harshen Khisa
Lamban rijistar harshe
ISO 639-3 kqm
Glottolog khis1238[1]

Khisa (/khi-sɛ/ ko /khi-sa/), ko kuma Komono, Khi Khipa da Kumwenu, yaren Gur na Ivory Coast da Burkina Faso . An jera shi a cikin harsunan dake da barazanar ɓacewa saboda masu amfani da shi sun fi mayar da hankali kan harshen Jula saboda hali na kasuwanci, tattalin arziƙi da ilimi.[2]

  1. Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Harshen Khisa". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.
  2. "Khisa". Endangered Languages Project. Retrieved 24 February 2022.