Jump to content

Hatsabibanci

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Hatsabibanci wannan kalmar na nufin ganganci ko kuma mutum yayi ƙokarin yin wani abu da wasu dayawa suka kasa yin abun.[1]

  1. Newman, Paul (2000). An Encyclopedia Reference Grammar. Yale University Press New Heaven and London. ISBN 9780300122466.