Hauwa Ali Dodo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Hauwa Ali dodo

Jaruma ce , tsohuwar jaruma a masana antar fim ta Hausa, wacce tayi tashe a zamanin ta, an Santa ne a fim din ta Mai suna kusufi (2003) da Kuma dayan fim din dijangala(2008) jaruma ce data Dade tana yin barci,

Rasuwa[gyara sashe | gyara masomin]

Jarumar Hauwa ta rasu ne a hanyar saminaka zata dawo daga his sun Yi hatsari ita da direban duk suka rasu a shekarar 2009, yanzun haka tana da shekara goma Sha hudu da rasuwa, ta rasu tana da shekaru 35.

Fina finai[gyara sashe | gyara masomin]

[1]daskin da ridi

  • ki yarda Dani
  • sangaya
  • gaskiya dokin karfe
  • Nagari
  • biba[2][3]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. https://carmenmccain.com/2010/01/06/allah-ya-jikan-hauwa-ali-dodo/
  2. https://m.imdb.com/name/nm3884177/bio/
  3. https://m.youtube.com/watch?v=MQReld0kaQo