Jump to content

Hauwa Tamburawa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Hauwa Tamburawa

Jaruma ce a masana'antar fim ta Hausa wato kanniwud. Tafi shekaru goma a masana'antar kasancewar ta yar kasuwa yasa Bata bama harkan ta Maida hankalin ta Akai ba

Cikakken sunan ta shine Hauwa Mukhtar Tamburawa ana saka ta a fina-finai befi ta fito a fim sau biyu ko sau uku ba shine dalilin da yasa bakowa yasan fuskar ta ba a masu kallo.burin ta shine tasa kudi na kanta tayi fim.[1]

  1. https://fimmagazine.com/na-da%C9%97e-a-kannywood-yanzu-na-fara-hango-haske-a-harkar-hauwa-tamburawa/