Helsinki
Jump to navigation
Jump to search
![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
Helsinki (fi) Helsingfors (sv) | |||||
|
|||||
![]() | |||||
| |||||
Laƙabi | Stadi da Hesa | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Finland | ||||
Region of Finland (en) ![]() | Uusimaa (en) ![]() | ||||
Babban birnin |
Finland (1917–)
| ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 642,045 (2017) | ||||
• Yawan mutane | 3,003.72 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati |
Finnish (en) ![]() Swedish (en) ![]() ![]() | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 213.75 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku |
Gulf of Finland (en) ![]() ![]() | ||||
Altitude (en) ![]() | 17 m | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Founded by (en) ![]() |
Gustav I of Sweden (en) ![]() | ||||
Ƙirƙira | 12 ga Yuni, 1550 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Gangar majalisa |
Helsinki City Council (en) ![]() | ||||
• Shugaban gwamnati |
Jan Vapaavuori (en) ![]() | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
| ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 9 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | hel.fi | ||||
![]() |
Helsinki birni ne, da ke a yankin Uusimaa, a ƙasar Finlan. Shi ne babban birnin ƙasar Finlan kuma da babban birnin yankin Uusimaa. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2017, jimilar mutane 642,045 (dubu dari shida da arba'in da biyu da arba'in da biyar). An gina birnin Helsinki a shekara ta 1550.