Hihifo Airport
Appearance
| Hihifo Airport | |
|---|---|
|
| |
| Wuri | |
| Ƴantacciyar ƙasa | Faransa |
| Coordinates | 13°14′18″S 176°11′57″W / 13.2383°S 176.1992°W |
![]() | |
| Altitude (en) | 79 ft, above sea level |
| City served |
Mala'e (Wallis) da Hihifo (en) |
|
| |
- REDIRECT Template:Airport destination listHihifo Airport (filin jirgin sama ne a cikin Hihifo a tsibirin Wallis a Wallis da Futuna.Filin jirgin saman 5.6 km daga Mata-Utu,babban birnin kasar.Seabees ne ya gina shi a cikin Maris 1942 a matsayin filin tashin bama-bamai. An inganta shi a cikin 1964.
A shekarar 2015 jama'ar yankin sun tare filin jirgin a wani bangare na takaddamar filaye.
Jiragen sama da wuraren zuwa
[gyara sashe | gyara masomin]| s/n | Tashar Jirgi | Masaukinsa |
|---|---|---|
| 1. | Aircalin | Filin Jirgin sama na Pointe Vele |
