Jump to content

Mala'e (Wallis)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Mala'e

Wuri
Map
 13°19′06″S 176°13′54″W / 13.3183°S 176.2317°W / -13.3183; -176.2317
Ƴantacciyar ƙasaFaransa
Overseas collectivity of France (en) FassaraWallis and Futuna (en) Fassara
Yawan mutane
Faɗi 504 (2018)
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+12:00 (en) Fassara

Mala'e ko Mala'etoli ƙauye ne a Wallis da Futuna.Tana cikin gundumar Hihifo a kudu maso yammacin gabar tekun Wallis. Yawan kamar kauyen bisa ga ƙidayar 2018 ya kasance mutane 504.