Hole in the wall(film)
Hole in the Wall (Afrikaans_Afrikaans: Gat in Die Muur) fim ne mai zaman kansa na Afirka ta Kudu na 2016 wanda André Odendaal da Johan Vorster suka shirya kuma suka samar daga rubutun Susan Coetzer . an fitar da shi a cikin 2016, Netflix ta rarraba fim din a duk duniya a cikin 2020.[1][2] Fim din lashe lambar yabo ta fina-finai da talabijin ta Afirka ta Kudu ta 2021 don 'yar wasan kwaikwayo mafi kyau a fim din (don Tinarie van Wyk-Loots), [1] daga gabatarwa uku, duk don yin wasan kwaikwayo.
Ƴan Wasa[gyara sashe | gyara masomin]
- Andre Odendaal a matsayin Rian [2]
- Tinarie van Wyk-Loots a matsayin Ava [2]
- Nicholas Campbell a matsayin Ben [2]
- Bheki Mkhwane a matsayin Toni [2]
Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]
- ↑ Erasmus, Jana (24 July 2020) André Odendaal's movie 'Gat In Die Muur' hits Netflix. Jacaranda FM. Retrieved 27 September 2021.
- ↑ 2.0 2.1 2.2 2.3 2.4 Urban Brew Studios (15 July 2020) Indie Afrikaans film 'Gat In Die Muur' now available online. (Press release). Biz Community. Retrieved 27 September 2021.