Houda Ben Daya
Houda Ben Daya | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Tunis, 21 ga Yuli, 1979 (45 shekaru) |
ƙasa | Tunisiya |
Sana'a | |
Sana'a | mixed martial arts fighter (en) da judoka (en) |
Mahalarcin
| |
Nauyi | 77 kg |
Tsayi | 175 cm |
Houda Ben Daya ( Larabci: هدى بن داية; An haife ta a ranar 21 ga watan Yulin shekarar 1979 a Tunis) 'yar wasan Judoka ce 'yar Tunisiya, wacce ta fafata a rukunin mata na rabin nauyi. [1] Ta samu lambobin yabo guda biyar da suka hada da zinare uku a gasar cin kofin Afirka da tagulla daga gasar Mediterranean ta shekarar 2001 a kasarta ta Tunisiya, kuma ta wakilci kasarta ta Tunisia a ajin kilo 78 a gasar Olympics ta bazara ta shekarar 2004.[2] [3]
Ben Daya ta cancanci shiga tawagar Tunisia a matakin rabin nauyi na mata (78) kg) a gasar Olympics ta bazara a 2004 a Athens, ta hanyar yin nasara a fagen judoka da samun gurbin shiga gasar cin kofin Afrika a kasarta Tunis.[4] Ta yi rashin nasara a wasanta na farko da 'yar wasan Brazil Edinanci Silva, wacce ta ci ippon nasara kuma ta buge ta a kan tatami da uchi mata (inner thigh throw) cikin mintuna uku da dakika goma sha takwas.[5][6]
Hanyoyin haɗi na waje
[gyara sashe | gyara masomin]- Houda Ben Daya at JudoInside.com
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Houda Ben Daya". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 10 December 2014.
- ↑ "Comportement des Tunisiens : Deux roses au milieu des épines" [Behavior of the Tunisians: Two rose among thorns] (in French). Tunisia Today. 14 August 2001. Retrieved 6 December 2014.
- ↑ "Pas de médaille pour le Congo" [No medals for Congo] (in French). Congo Page. 10 May 2004. Retrieved 6 December 2014.
- ↑ "Tunisie: Judo - Houda Ben Daya, triple championne d'Afrique, qualifiée aux JO d'Athènes : l'émulation est la meilleure motivation pour progresser" [Tunisia: Judo - Houda Ben Daya, triple African champion, qualified for the Athens Olympics: emulation is the best motivation for progress]. La Presse de Tunisie (in French). AllAfrica.com . 22 June 2004. Retrieved 10 December 2014.
- ↑ "Judo: Women's Half-Heavyweight (78kg/172 lbs) Round of 16" . Athens 2004. BBC Sport . 15 August 2004. Retrieved 31 January 2013.
- ↑ "Judoca Edinanci Silva vence tunisiana e está nas quartas-de-final" [Judoka Edinanci Silva wins over the Tunisian, and moves forward to the quarterfinals] (in Portuguese). Folha de S. Paulo . 19 August 2004. Retrieved 10 December 2014.