Hujin hanci
Appearance
hujin hanci ; al' ada ne na kwalliyar matan fulani da barebari yan barno amma a yanzu matan sauran jahohi ma sunayi saboda sun mayar dashi kwalliya ta hanyar saka sarkar hanci ko barima hancin wanda hakan yana musu kyau sosae.