Hukumar Kwallon Tebur ta Afirka
Appearance
| Bayanai | |
|---|---|
| Iri |
international sport governing body (en) |
| Tarihi | |
| Ƙirƙira | 1961 |
|
| |
Hukumar kwallon tebur ta Afirka ( ATTF ) tana daya daga cikin manyan kungiyoyin wasan kwallon tebur na nahiyar da kungiyar kwallon tebur ta kasa da kasa (ITTF; international table tennis federation) ta amince da ita.
Tarihi
[gyara sashe | gyara masomin]Jerin Ayyukan hukumar
[gyara sashe | gyara masomin]Tsarin hukumar
[gyara sashe | gyara masomin]Shugabanninta
[gyara sashe | gyara masomin]Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.