Humayun Khalid
Appearance
Humayun Khalid | |
---|---|
Rayuwa | |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan siyasa |
Humayun Khalid (Bengali), Ya kasan ce dan siyasa ne na kungiyar Awami kuma tsohon dan majalisar Tangail-9.
Ayyuka
[gyara sashe | gyara masomin]An zabi Khalid ga majalisar dokoki daga Tangail-9 a matsayin dan takarar kungiyar Awami a shekarata alif 1973.[1]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ ""List of 1st Parliament Members"" (PDF). Bangladesh Parliament (in Bengali). Archived from the original (PDF) on 9 September 2018. Retrieved 6 March 2021.