Jump to content

I'll enter heaven dancing (fim)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
I'll enter heaven dancing (fim)
Asali
Characteristics
External links

I'll enter heaven dancing ( taken Faransa na asali: J'entrerai au ciel en dansant ) wani fim ne game da abinda ya faru da gaske na shekarar 2016 wanda ya ba da labarin yadda kisan kiyashin Rwanda ya kawo karshen rayuwar ma'auratan Rwanda..[1][2]

Takaitaccen bayani[gyara sashe | gyara masomin]

Fim ɗin ya nuna rayuwar Cyprien da Daphrose Rugamba tun daga shekarun auren su a wahalce har ta kai aka kashe su, tare da ’ya’yansu 6 cikin 10 a gidansu da ke Kigali a ranar farko ta fara kisan kiyashin.

Tasiri[gyara sashe | gyara masomin]

Cocin Katolika taa buɗe wani tsarin su, shekara guda da ta wuce, a cikin watan Satumba 2015.[3][4]

Nassoshi[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "J'entrerai au ciel en dansant". La Vie.fr (in Faransanci). 2018-04-04. Retrieved 2022-08-06.
  2. J'entrerai au ciel en dansant - Cyprien et Daphrose Rugamba — KTOTV (in Faransanci), 2016-12-26, retrieved 2022-08-06
  3. Catholique, France (2022-08-06). "J'entrerai au ciel en dansant". France Catholique (in Faransanci). Archived from the original on 2022-08-06. Retrieved 2022-08-06.
  4. Niwe, Liesse (2021-09-27). "Rwanda: Why Catholic Church Is Considering Cyprien Rugamba, Wife for Sainthood". allAfrica.com (in Turanci). Retrieved 2022-08-06.