Ibrahim Ayesh
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Sana'a |
Ibrahim Ayesh ɗan ƙwallon Masar ne wanda ke buga wa ƙungiyar Ghazl El Mahalla ta kasar Masar wasa a matsayin ɗan wasan, tsakiya. [1][2]
Tarihin Rayuwa
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Ibrahim Ayesh a ranar 16 ga watan Nuwamba, 1998 a Masar.[3][4] Ya fara aiki da Tigris Valley a shekarar 2018. A shekarar 2022 aka mayar da shi Aswan SC kuma a shekarar 2023 ya koma Ghazl El Mahalla. [2][3][5][6]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-03-11. Retrieved 2023-03-03.
- 1 2 https://www.filgoal.com/players/130992
- 1 2 "أرقام إبراهيم عايش | Goal.com". www.goal.com. Retrieved 2023-03-03.
- ↑ "صفحة اللاعب إبراهيم عايش اخبار ومباريات وصور وفيديوهات - الأهلي.كوم". el-ahly.com. Retrieved 2023-03-03.
- ↑ "رسميا.. أسوان يضم إبراهيم عايش لاعب وادى دجلة لمدة موسمين". اليوم السابع. 2022-08-01. Retrieved 2023-03-03.
- ↑ "غزل المحلة يضم إبراهيم عايش وطارق سامى قبل غلق باب الانتقالات الشتوية". اليوم السابع. 2023-01-30. Retrieved 2023-03-03.