Ibrahim Na'iddah
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | 1953 |
| Mutuwa | 2022 |
| Sana'a | |
| Sana'a | ɗan siyasa |
Ibrahim Na'iddah (1953 - 29 Janairu 2022) ɗan siyasan Najeriya ne wanda ya wakilci Gusau ta gabas a Majalisar Dokokin Jihar Zamfara har zuwa mutuwarsa.[1][2]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Ibrahim Na'iddah, Zamfara lawmaker, dies at 68". TheCable (in Turanci). 2022-01-29. Retrieved 2022-08-08.
- ↑ Bolashodun, Oluwatobi (2022-01-30). "Ibrahim Na'iddah: Zamfara state lawmaker dies at 68". Legit.ng - Nigeria news. (in Turanci). Retrieved 2025-01-14.