Ibrahim Rabiu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Kungiyoyin da ya taka ma Leda[gyara sashe | gyara masomin]

Sporting CP

An haifi Rabi'u a garin Kano. A kakar wasan Shekarar 2007 ya sanya ma kungiyar Sporting CP hannu kwantiragi akan kudi £450,000. Bayan zuwan Shi kungiyar an samu rahotanni akan kungiyoyin kwallon kafa dake Ingila Chelsea, Liverpool, Manchester United da Arsenal Sun nuna sha'awar daukar dan wasan, amma daga karshe hakan bai yiwuwa ba.