Jump to content

Icius insolidus

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Icius insolidus
Scientific classification
KingdomAnimalia
PhylumArthropoda
ClassArachnida (en) Arachnida
OrderAraneae (en) Araneae
DangiSalticidae (en) Salticidae
GenusIcius (en) Icius
jinsi Icius insolidus
Wesolowska, 1999

Icius insolidus dangin halitta ne na halittar gizo gizo (ma'ana shima ya kasance wani nau'in gizo gizo ne) dasuke rayuwa a Yankin Namibia dakuma kasar afirika ta kudu. An fara binciko shi a shekarar 1999 Wanda Wanda Wesołowska ya gano. [1]

  1. World Spider Catalog (2017). "Icius insolidus (Wesolowska, 1999)". World Spider Catalog. 18.0. Bern: Natural History Museum. Retrieved 13 July 2017.