Jump to content

Icius mbitaensis

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Icius mbitaensis
Scientific classification
KingdomAnimalia
PhylumArthropoda
ClassArachnida (en) Arachnida
OrderAraneae (en) Araneae
DangiSalticidae (en) Salticidae
GenusIcius (en) Icius
jinsi Icius mbitaensis
Wesolowska, 2011

Icius mbitaensis wani nau'i ne Halittar gizo gizo da ake dangin Halittar sa a kasar Kenya.Anfara samun nasarar binciken sa a cikin shekarar ta 2011, Wanda Mai bincike da nazari Mai suna Wanda Wesołowska ya gano. Shi gizo gizon yana rayuwa a cikin gidan gizo gizo na yau da kullum (watau yanah) cikin sauran nau'in gizo gizo da sauran kwayoyin halitta masu kamanchecheniya [1]

  1. World Spider Catalog (2017). "Icius mbitaensis Wesolowska, 2011". World Spider Catalog. 18.0. Bern: Natural History Museum. Retrieved 13 July 2017